Yadda 'Yan Bindiga Ke Shirin Hana Noma Bana

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda 'Yan Bindiga Ke Shirin Hana Noma Bana
Jun 20, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

A shekarar da ta gabata 'yan bindiga sun hana noma a wurare da dama a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya. Wanda hakan ya yi sanadiyyar wahalar abinci da tsadarsa a wadansu wuraren. 

Ko a wane hali ake ciki bana, ganin cewa damina ta fara kankama? 

Ku biyo mu cikin shirin sannu a hankali.