Yadda Tsadar Harkokin Zabe Ke Shafar Dimokuradiyya
Najeriya a Yau
Najeriya a Yau
Yadda Tsadar Harkokin Zabe Ke Shafar Dimokuradiyya
Jun 22, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Lura da yadda ake kai ruwa rana a kotunan sauraron kararrakin zabe, da irin manya-manyan lauyoyin da ake dauka ka san 'yan siyasa da hukumar zabe ta kasa na kashe makudan kudade wurin gudanar da wadannan shari'o'i. 

Ko ta wadanne hanyoyi wadannan kudade ke shafar dimukuradiyya da cigaban jama'a? 

Saurari shirin Najeriya A Yau domin wurin da gizo ke saka.