Ko me ya jawo arahar raguna a bana

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Ko me ya jawo arahar raguna a bana
Jun 23, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Da alama dai bana ragunan layya na da saukin farashi idan an kwatanta da bara warhaka, ko me ya jawo wannan saukin farashi? 

Shirin ya tuntubi jihohin Kano, Legas da kuma Sakkwato kan yadda ragunan layya ke araha a bana.

Shirin ya kuma tuntubi malamin addini inda ya ja hankalin masu cewa dole sai sun yi layya ko da bashi ko da roko.