Yadda Rukunin Gidaje 116 Suka Nitse A Abuja
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Rukunin Gidaje 116 Suka Nitse A Abuja
Jun 26, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Mamakon ruwan sama ya yi gyara a babban birnin tarayya,  Abuja ranar Juma'ar da ta gabata,  har aka yi ambaliyar da ta cinye rukunin wadansu gidaje 116. 

Ko yaya aka yi ruwan ya kutsa ya riski wadannan gidaje mallakar  kamfanin Trademore har suka lume a ruwa? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da bayanai daga bakin mazauna wurin, ya kuma jiwo ta bakin hukumar bada agajin gaggawa kan faruwar lamarin.