Yadda 'Yan Najeriya Ke Tsayuwar Arfa Yau
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda 'Yan Najeriya Ke Tsayuwar Arfa Yau
Jun 27, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a Text Message.

Yau 9 ga watan Dhulhijja akwai 'yan Najeriya kusan dubu 95.000 a kasar Makka domin gudanar da ibadan aikin Hajji ba.

A wane hali 'yan Najeriya ke gudanar da wannan ibada?

Shirin Najeriya A Yau ya ziyarci Makka, ya kuma tattaro bayanan yadda aikin hajjin bana ke wakana.