A yayin da ake cigaba da bikin babbar sallah a Najeriya, shirin Najeriya A Yau ya ziyarci jihohin Najeriya domin sanin yadda bikin sallar ke gudana.
Ko ta wadanne bangarori tsadar man fetur da tsadar rayuwa suka shafi bikin babbar sallah bana?
Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.