Yadda Ake Shirin Bude Makarantu A Jihar Kano
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Ake Shirin Bude Makarantu A Jihar Kano
Jul 03, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce daga hawa mulkinsa zuwa yanzu ya buɗe makarantu 20 da gwamnatin da ta gabata ta rufe, ya kuma sake bude makarantun koyar da harkokin addinin musulunci na kananan hukumomin 44 da ke fadin Jihar domin samar da ingantaccen ilimi ga al’umma.

Sanin cewa yau sabuwar gwamnatin Kano ke cika kwanaki 33 da karbar mulki, shirin Najeriya a yau ya ziyarci jihar, domin ganin a wane hali ake ciki bagaren ilimi, kuma wadanne shirye-shirye aka gudanar domin bude makarantun.

Ku biyo shirin sannu a hankali