Rahotanni daga kasar Saudiyya na nuna cewa kusan rabin alhazan da suka je aikin Hajji bana sun gamu da rashin lafiya.
Ko mene ne dalilin da Alhazan Najeriya suka samu kansu a yanayin rashin lafiya?
Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani kan wannan batu.