Yadda Daily Trust Ke Bada Gudunmawa Tsawon Shekara 25
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Daily Trust Ke Bada Gudunmawa Tsawon Shekara 25
Jul 07, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

A bana jaridar Daily Trust ta cika shekara 25 da kafuwa. 

A tsawon wadannan shekaru, wadanne gudunmawa Daily Trust ta bayar a Najeriya?
 
Shirin Najeriya A Yau na tafe da bayanan irin gudunmawar da jaridar Daily Trust ta bayar tsawon shekaru 25 da kafuwa a Najeriya.