Asarar Da Aka Yi Wurin Ritayar Manyan Sojoji

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Asarar Da Aka Yi Wurin Ritayar Manyan Sojoji
Jul 10, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Send us a text

Tun sati uku da suka gabata da shugaban Najeriya Bola Ahmed ya nada sabbin hafsoshin sojin Najeriya ake ta sharhi kan yadda ya zama dole sama da manyan sojojin Najeriya 100 za su yi ritayar gaggawa. 

Shin akwai wata asara da ritayar gaggawar da manayan sojojin Najeriya za ta jan yo? 

Saurari shirin Najeriya domin jin cikakken bayani daga masana da kuma wadanda abin ya shafa.