Illar Cin Bashi Daga Kamfanonin Bayar Da Bashin Ta Waya
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Illar Cin Bashi Daga Kamfanonin Bayar Da Bashin Ta Waya
Jul 14, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Yadda kamfanonin da ke ba da rance ta waya ke addabar rayuwar jama’a na jefa su cikin kunci da damuwa. Lamarin yakan kai ga matakin kiran 'yan uwa da abokan arzikin wanda ya ci bashin domin bata musu suna.

A gefe guda kuma, wasu na fadawa tarkon 'yan damfara. To amma me doka ta ce akan mutumin da ya ci bashi sannan ya kasa biya?

A cikin shirin Najeriya A Yau, mun duba yadda yadda kamfanonin dake ba da bashi ta waya ke addabar rayuwar jama'a da matakan da ya dace su bi.

Domin sauraren shirin ko saukewa kaitsaye, latsa nan