Hukuncin Taya Murnar Sabuwar Shekarar Musulunci!!!
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Hukuncin Taya Murnar Sabuwar Shekarar Musulunci!!!
Jul 21, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Da Zarar an zo irin wanna lokaci da ake shiga sabuwar shekarar musulunci bayan kammala aikin hajji, yawancin mutane da kamfanoni za su rika tuwara ‘yan uwa da abokan arziki sakon barka da sabuwar shekarar musulunci.

Sai dai ana ganin mutane basu cika ɗokin shekarar kamar ta miladiyya ba. To amma mene ne hukuncin taya murnar shiga sabuwar shekara a ka'idar addinin Musulunci.


A cikin shirin Najeriya a Yau, mun duba matsayin saƙonnin ko murnar shiga sabuwar shekarar musulunci a addinance, tunda yanzu an shiga 1445AH.!