Me Zai Faru Idan Tinubu Bai Miƙa Sunayen Ministoci A Wannan Makon Ba?
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Me Zai Faru Idan Tinubu Bai Miƙa Sunayen Ministoci A Wannan Makon Ba?
Jul 24, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

A yayin da 'yan Najeriya suka matsu su ji labarin cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya miƙa sunayen ministoci majalisa, a yanzu dai kwanaki kaɗan suka rage wa shugaban a dokance.

Makusantan shugaban ƙasar sun taɓa cewa “ba za a wuce kwana 30 ba tare da an gabatar da sunayen ministocin Tinubu ba” amma har yanzu saidai jita-jita. Ko meyasa aka kasa cika wannan alƙawarin?


A cikin shirin Najeriya a yau, za ku ji abin da zai iya faruwa idan har aka cika kwana 60 ba tare da gabatar da sunayen ba.