Halin Ƙuncin Da Aka Jefa Marasa Lafiya Sakamakon Yajin Aiki
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Halin Ƙuncin Da Aka Jefa Marasa Lafiya Sakamakon Yajin Aiki
Jul 28, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Yajin aikin ƙungiyar likitocin Najeriya NARD ya sa harkokin kiwon lafiya a fadin Najeriya sun tsaya cak.

Marasa lafiya na ta zuwa asibitoci amma kuma sai dai su su mayar da yan uwansu gida saboda babu likita da zai duba su.

A cikin shirin Najeriya a yau, mun duba yanayin da yajin aikin ya jefa al'umma musamman marasa lafiya.