Jiya Laraba 'ya'yan kungiyar kwadago ta Najeriya su ka fara zanga-zangar lumana domin nuna adawa da wadansu tsarukan gwamnatin tarayya. Sai dai gama garin 'yan Najeriya ba su shiga wannan zanga-zangar ba.
Ko mene ne ya sa 'yan Najeriya kauracewa wannan zanga-zanga a dai-dai wannan lokaci?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani