Mika sunayen wadanda shugaban Kasar Najeriya BOla Ahmed Tinubu ya mika majalisa domin tantancewa ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin ‘yan Najeriya.
Koi mene ne dalilin da ‘yan Najeriya ke ta musayar ra’ayi kan sunayen ministoci?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.