Yadda Za Ku Yi Rayuwar Abuja Cikin Sauƙi
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Za Ku Yi Rayuwar Abuja Cikin Sauƙi
Aug 08, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Ana lasa ma mutane zuma a baki da cewar Abuja garin daɗi ne da samun kuɗi. Abin da ya sa mutane ke rububin zuwan ta da tsammanin ciko aljihun su

Amma wasu sun ce da zarar sun sanya ƙafa a birnin, lissafi ke canzawa.

A cikin shirin Najeriy a yau, mun lalubo muku hanyoyin da za ku iya rayuwa cikin sauƙi a birnin tarayya Abuja.