Yadda Hauhawar Farashi Ke Hana ’Yan Najeriya Cin Abinci

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Hauhawar Farashi Ke Hana ’Yan Najeriya Cin Abinci
Aug 17, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us a text

Hukumar Kididdiga Ta Kasa NBS ta ce an samu hauhawan farashin kayan masarufi da kaso 24.08 a watan yunin da ya gabata. 

Mene ne wadannan alkaluma ke nunawa, kuma ta wadanne bangarori suke shafar rayuwar 'yan Najeriya? 

Shirin Najeriya A yau na tafe da karin bayani