Nadin mata 131 mukamin masu taimakawa na musamman da Gwamnan Jihar Neja Muhammad Umar Bago ya yi a karshen makon jiya na ci gaba da daukar hankalin 'yan jihar.
Mene ne wannna nadin ke nufi, kuma ta wadanne bangarori zai shafi gwamnati da jama'ar jihar Neja?
Ku biyo mu sannu a hankali cikin shirin.