Shin Tinubu Zai Naɗa Ɗansa Ministan Matasa?
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Shin Tinubu Zai Naɗa Ɗansa Ministan Matasa?
Aug 25, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

A daidai lokacin da aka zura ido domin ganin wanda za a naɗa ministan matasa, tuni shugabannin matasan APC suka cimma matsaya a kan shugaban ƙasa Tinubu ya naɗa ɗan sa a wannnan kujera.

Sai dai kawunan matasan ya rabu, sakamakon yadda suka ce mulki ba abin da za a maida shi na 'yan uwa da iyali ba ne.

Shirin Najeriya A Yau ya maida hankali kan yadda matasa ke ta kara-kai-na gameda kujerar ministan matasa.