Send us a text
Mutane da dama na fakewa da sun matsu su rika yin bawali a kan titi, ko gefen wuraren shakatawa. Ko kun san irin cututtukan da yin bawali a fili ke janyowa? Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.