Abin Da Ya Bambanta Kotun Zaɓen 2023 Da Na Baya

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Abin Da Ya Bambanta Kotun Zaɓen 2023 Da Na Baya
Sep 07, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us Fan Mail

Abubuwa da dama sun faru a kotun sauraren ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa a zaman ta na jiya.

An yi fatali da wasu ƙararrakin yayin da jam'iyyu ke ta nuna bara'a da hukuncin.

A shirin Najeriya a Yau, mun duba abin da ya bambanta zaman kotun da kuma hukunce-hukuncen da aka yi waɗanda suka sha bamban da na shekarun baya da aka saba yi