"Hanyoyi 5 Da Sarakunan Gargajiya Za Su Kawo Karshen Taadanci"

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
"Hanyoyi 5 Da Sarakunan Gargajiya Za Su Kawo Karshen Taadanci"
Sep 11, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us a text

Kungiyar gwamnonin Arewa Maso Gabashin Najeriya ta bayyana cewa akwai sarakunan gargajiya da ke sauke baki ba tare da bincike ba, wadanda wasu kan rikide zuwa yan ta'adda.

Ko mene ne abin da ya kamata a yi domin magance gurbacewar al'umma?

Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin sarakunan gargajiya, ya kuma ji ta bakin wani masanin tsaro domin gano bakin zaren.