Dalilin Da Ake Yawan Samun Hatsarin Jirgin Ruwa A Neja
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Dalilin Da Ake Yawan Samun Hatsarin Jirgin Ruwa A Neja
Sep 12, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Daga watan Agustan 2023 zuwa yanzu,  an samu hatsarin jirgin ruwa sau 3 a Jihar Neja wanda ya yi sanadiyyar rasuwar mutane da dama, da kuma dukiya mai tarin yawa.

Shin mene ne ke janyo yawaitar  hatsarin jirgin ruwan?


Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.

Latsa nan domin sauke shirin kai tsaye.