Yadda Matsin Tattalin Arziki Ke Shafar Karatu A Najeriya
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Matsin Tattalin Arziki Ke Shafar Karatu A Najeriya
Sep 14, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

A yayin da aka dawo karatu a makarantun Firamare da Sakandare a wadansu sassan Najeriya a farkon wannan makon. 

Ko a wane irin hali  iyayen yara su ka tsinci kan su? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya zanta da iyayen, ya kuma ji ta bakin wani mai makaranta domin sanin yadda matsin tattalin arziki ke shafar dawowar yara makaranta.