Rahotanni daga wadansu jihohin Najeriya na bayyana cewa farashin kayan abincin ya sauka a kasuwanni, sakamakon fara shigowar kaka, sai dai a wadansu jihohin kuma kamar Katsina farashin hawa ya ke.
Ko mene ne dalilin karuwar farashin kayan masarufi a wadansu kasuwannin?
Shirin Najeriya A Yau ya bankado gaskiyar dalilan da farashin kayan abincin ke hauhawa duk da shigowar kaka.
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.