Shin Matasa Sun Gamsu Da Ministocin Da Ake Son Naɗa Musu?
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Shin Matasa Sun Gamsu Da Ministocin Da Ake Son Naɗa Musu?
Sep 19, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

An bayyana sunan matasa sabbin jini har mutum 2 da ake son naɗawa a muƙamin ministocin ma’aikatar matasa ta Najeriya.

Yawanci an saba ma’aikatar matasa akan haɗe ta da ta wasanni a damƙawa mutum guda, sai gashi a wannan karon an yi ƙarami da babbar mnistan matasa, kuma dukansu ba wanda ya haura shekara 35.

To ko yanzu za a iya cewa waɗannan matasa da za a naɗa zai gamsar sabbin jini a Najeriya?  Ku saurari cikakken shirin