Wane Mataki Za A Ɗauka Kan Cin Zarafi Da Kisan ‘Yan Jarida
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Wane Mataki Za A Ɗauka Kan Cin Zarafi Da Kisan ‘Yan Jarida
Sep 22, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

A duk lokacin da ake wani al’amari da jama’a ke bukatar masaniya a kai, ‘yan jarida na sahun gaba wajen ganin sun kutsa domin samun rahotanni.

Sai dai a lokuta da dama a kan samu cikas daga wasu jami’an tsaro da a ko da yaushe kokarin su shine hana ‘yan jarida shiga wasu wurare musamman idan abun ya shafi manyan jami’an gwamnati.

A gefe guda kuma, wasu ‘yan jaridan na gamuwa da ajalinsu a bakin aiki.

Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan da ya kamata a dauka gameda cin zarafin ‘yan jarida da kisan gilla da ake ma wasu.