Wa Ya Kamata Ka Sa A Matsayin Magajinka?

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Wa Ya Kamata Ka Sa A Matsayin Magajinka?
Sep 26, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us Fan Mail

Kowane mutum na fatan ganin ya samu magaji amintacce wanda ba zai iya cin amanar sa ba, musamman wajen cike wasu takardu a rayuwa.

Wasu mutanen kan saka matansu ko 'ya'ya ko miji. Amma akwai masu fargabar hakan kuskure ne saboda komai na iya faruwa.

A shrin Najeriya a Yau mun yi nazari a kan mutumin da ya kamata a riƙa sakawa a matsayin magaji.