‘Yadda Yawan Ciyo Bashi Zai Durƙusar Da Najeriya’

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
‘Yadda Yawan Ciyo Bashi Zai Durƙusar Da Najeriya’
Sep 28, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us Fan Mail

Bayanai na cewa bashin da Najeriya ka kai a yanzu ya haura Naira tiriliyan ɗaya a ƙarƙashin gwamnatin Bola Tinubu.

Masu sharhi na ganin idan har aka cigaba da karɓo basuka irin haka, nan ba da jimawa ba ƙasar za ta iya rasa ikonta.

Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari kan wannan lamari na cin bashi a Najeriya.