Majalisar É—inkin duniya ta ware kowace ranar 5 ga watan Oktoba, a matsayin ranar malamai ta duniya.
Saidai bincike ya nuna cewa jama'a da dama na kallon aikin malunta a matsayin aikin marasa galihu.
A cikin shirin Najeriya a Yau mun zanta da wani malamin makaranta da aka hana shi aure saboda yana aikin koyarwa.