“Yadda Amicewa Da Yarjejeniya A Takarda Zai Iya Jefa Ka A Rigima ”
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
“Yadda Amicewa Da Yarjejeniya A Takarda Zai Iya Jefa Ka A Rigima ”
Oct 06, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Mutane da dama na sanya hannu a takardu ko amincewa da manhaja ba tare da sun karanta kaídojin da ke kunshe a cikinsu kwarai da gaske ba. 


Shin ko ka san rigimar da sanya hanu a takarda ba tare da cikakken nazari ba zai iya shigar da kai? 


Saurari shirin NAjeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin hanyoyin kaucewa shiga rigima sakamakon sanya hannu a takarda ko kuma yarjewa manhaja.