Hukumar Lafiya ta Duniya W.H.O ta ware ranar 10 ga watan Oktoba a ko wace shekara a matsayin ranar lafiyar kwakwalwa ta Duniya.
Mene ne fahimtar ýan Najeriya kan lafiyar kwakwalwa, kuma wadanne hanyoyi mutum ya kamata ya bi domin inganta lafiyar kwakwalwarsa?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.