“Abin Da Ya Tabarbarar Da Tarbiyya A Wannan Zamani”
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
“Abin Da Ya Tabarbarar Da Tarbiyya A Wannan Zamani”
Oct 13, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

A ‘yan shekarun nan, kullum batun tabarbarewar tarbiyya na kara yawa, ha ta kai ga yara sun fara nadar murya da hotunan iyayensu in suna musu fada kan wani abu da su ka yi ba daidai ba. 


Shin mene ne ya faru tarbiyya ta tabarbare haka? 


Shirin Najeriya  A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan batu. Latsa nan, domin sauke shirin da sauraro a lokacin da ku ke so.