Yadda Ba Wa Masu Shigo Da Shinkafar Waje Dala Zai Shafi Farashin Ta Gida

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Ba Wa Masu Shigo Da Shinkafar Waje Dala Zai Shafi Farashin Ta Gida
Oct 16, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us a text

Babban Bankin Najeriya CBN ya dage dakatar da bada dala ga masu shigo da shinkafa daga kasashen ketare da kuma wasu kayayyaki 43 bayan sama da shekara bakwai. 


Ka wannan mataki zai sa farshin shinkafar gida ya sauka? 


Shirin Najeriya  A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan batu. Latsa nan, domin sauke shirin da sauraro a lokacin da ku ke so.