Ainihin Abin Da Ya Hana Farashin Dala Sauka
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Ainihin Abin Da Ya Hana Farashin Dala Sauka
Oct 24, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Dakile hauhawar farashin dala da dawo da martaba da kimar Naira daya ne daga cikin abubuwan da masu neman shugabancin kasar nan a lokacin yakin neman zabe duk suka sha alwashin mayar da hankali akai. 

A kasuwannin bayan fage dai yanzu Dala ta haura Naira dubu daya. 

Ko mene ne abin da ya hana farashin Dalar sauka? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan wannan batu, domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan