Abin Da Ke Sa Wasu Zargin Allurar Riga-Kafi Ta Cutar Da Su
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Abin Da Ke Sa Wasu Zargin Allurar Riga-Kafi Ta Cutar Da Su
Oct 27, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Mutane da dama na tsoron allurar riga-kafi, domin labarin zargin cutarwar da ta yi wa wani, ko kuma zaton cutarwar da ta yi musu. 

Mene ne gaskiyar abin da ke sa allurar riga-kafi zama kamar ta cutar da lafiyar wanda aka yi wa? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya bi diddigin wannan batu, ya ji ta bkin wani da ke zaton allurar riga-kafi ta cutar da wani nasa. Kuma shirin ya ji ta bakin wani likita.