Shin Ya Kamata A Goyi Bayan Mulkin Shekara Shida-Shida A Najeriya?
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Shin Ya Kamata A Goyi Bayan Mulkin Shekara Shida-Shida A Najeriya?
Oct 31, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Kiran da jagoran jam'iyar adawa ta PDP a Najeriya ya yi na a sauya tsarin shugabancin ƙasar nan zuwa shekara shida-shida ga kowane yanki ya sa ana ta tunanin ta ya hakan zai iya faruwa.

Wasu ƙasashe dai na bin tsarin gudanar da zaɓe har zagaye biyu, kuma ana mulkin kujerar shugaban ƙasa tsawon shekara shida kacal.

A cikin shirin Najeriya a yau ya duba yiwuwar tsarin mulkin shekara shida ga kowane yanki da tasirin hakan