Yadda ’Yan Najeriya Za Su Kwaci Hakkinsu Daga Gwamanti Cikin Sauki

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda ’Yan Najeriya Za Su Kwaci Hakkinsu Daga Gwamanti Cikin Sauki
Nov 06, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us Fan Mail

Ana bayyana mulkin dimukuradiyya a matsayin tsarin mulkin da ke bada dama ga 'yan kasa su tofa albarkacin bakinsu dangane da ayyukan da ake yi, suna iya sa wa a yi ko kuma a bari. 

Shin 'yan Najeriya sun san hanyoyin da za su karbi hakkinsu daga wurin gwamanati kuwa? 

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.