Dalilin Dawowar Hare-Haren ’Yan Ta’adda A Arewa Maso Gabas
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Dalilin Dawowar Hare-Haren ’Yan Ta’adda A Arewa Maso Gabas
Nov 07, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Ana murna da raguwar hare-haren 'yan ta'adda a yankin Arewa maso gabas, sai ga shi wasu alamu na nuna akwai yiwuwar wasu na shirin dawo da hannun agogo baya.

A 'yan kwanakin nan an samu barazanar kai hare-hare da wasu bayanan sirri a yankunan da ake ganin an ci ƙarfin 'yan ta'addan.

Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda 'yan ta'adda ke yunƙurin dawo da kai hare-hare a yankin arewa maso gabashin Najeriya.