Yadda Ake Wahalar Tsabar Kudi A Wadansu Jihohin Najeriya

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Ake Wahalar Tsabar Kudi A Wadansu Jihohin Najeriya
Nov 09, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us a text

Wahalar tsabar kudi na cigaba da karuwa a wadansu jihohin Najeriya duk da bayanin cigaba da amfani da tsoffin kudaden da CBN ya ce a ci-gaba da yi. 

Idan ba a manta ba, a watan Mayun wannan shekarar kotun kolin Najeriya ta ce a cigaba da amfani da tsoffin kudaden har 31 ga Disamba mai zuwa, sai kuma gashi CBN ta fitar da sanarwa kafin wannan lokaci, duk da cewa sanarwar ta CBN ba ta ci karo da umarnin kotu ba, zuwa yaushe CBN ke nufi, kuma mene ne abin da doka tace danagane da batun na CBN. 

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan