Abin Da Za A Yi In Ana So A Hana Sayen Kuri’a-Masana
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Abin Da Za A Yi In Ana So A Hana Sayen Kuri’a-Masana
Nov 13, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Sayen kuri’a daya ne daga cikin abubbuwan da masana ke bayyanawa a matsayin wani abu da ke tadiye kafar Dimukuradiyya a Najeriya. 

Mene ne abin da ya kamata a yi domin hana sayen kuri’a? 

Shirin Najeriya A Yau ya dubi yadda ake sayen kuri’a a zabukan Najeriya, ya kuma tattauna da masana kan hanyoyin da za a bi domin magance wannan matsala.