Yadda Yajin Aiki Ke Shafar Fannin Ilimi

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Yajin Aiki Ke Shafar Fannin Ilimi
Nov 16, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us a text

Yajin aikin 'yan ƙwadago ya haɗa har da na malaman jami'o'i a Najeriya, inda aka kulle makarantu a matakai daban-daban.

Hakan yana shafar ɓangaren ilimi da wasu ke ganin za a samu koma baya idan ba a dakatar da yajin aikin ba.

Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari kan tasirin yajin aiki ga fannin ilimi ko akasin haka.