Shin Hukuncin Kotuna Kan Gwamnoni Ya Sauya Dimokariɗiyya?
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Shin Hukuncin Kotuna Kan Gwamnoni Ya Sauya Dimokariɗiyya?
Nov 21, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Kotuna da dama sun yanke hukunci mabanbanta a kan kujerun gwamnoni, inda aka soke wasu da suke jam'iyyar adawa da ma jam'iya mai ci.

Ana ganin hakan kamar wani sauyi ne ga dimokraɗiyya wajen yanke hukunci ba sani ba sabo.

Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari kan ci gaban da aka samu ga dimokraɗiyya bayan hukunce-hukuncen kotuna kan kujerun gwamnoni.