Abin Da Ya Sa Masu Zaman Waƙafi Ke Shafe Shekaru Ba Hukunci

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Abin Da Ya Sa Masu Zaman Waƙafi Ke Shafe Shekaru Ba Hukunci
Nov 28, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us Fan Mail

Rayuwa ta kan sauya a duk lokacin da mutumin da ke zaman waƙafi a gidan kaso ya shafe dogon lokaci babu hukunci amma daga bisani aka sake shi.

Akwai dubban mutane da ke jiran yanke hukunci a kotuna da kuma waɗanda basu san makomar su ba.

To amma me ya sa ake samun  wannan tsaiko? Abin da shirin Najeriya na yau ya duba kenan.