Yadda Ýan Damfara Ke Turawa Mutane “Rasit” Da “Alat” Din Bogi

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Ýan Damfara Ke Turawa Mutane “Rasit” Da “Alat” Din Bogi
Dec 01, 2023

Send us a text

Ýan damfara kullum na kara kaimu wurin fito da sabbin dabarun cutar jamaá ta hanyoyi daban daban. 

Shin ko kun san ana iya tura maka alat da rasit din kudi na bogi? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da wadansu da aka turawa rasit da alat na bogi, ya kuma ji ta bakin wani masani kuma mai sharhi akan dabarun sadarwa ta intanet.