Jama’a na yi wa zazzabin malariya kallon wani zazzabi da bai taka kara ya karya ba. Sai dai kuma masana suna yiwa wannan zazzabi wani irin kallo.
Ko kun san manyan cutukan da zazzabin malariya zai iya haifarwa?
Shirin namu na wannan lokaci na tafe da gamsassun bayanai kan hanyoyin kariya.