Abin Da Mutumin Da Ya Wuce Shekara 30 Ya Kamata Ya Yi

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Abin Da Mutumin Da Ya Wuce Shekara 30 Ya Kamata Ya Yi
Dec 08, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us a text

A Jiya Alhamis cikin shirin Najeriya A Yau mun dubi yadda da  zarar an ga shekaru sun dan fara ja ana sa ran a cimma wani buri na rayuwa da zai sa a ga cewa mutum ya fara samun cigaba da zama cikakken mutum.  Mun yi amfani da shekaru 30. 

Shin ka saurari wannan shirin da ya yi magana kan Matakin Da Ya Kamata Matashi Ya Kai Kafin Ya Cika Shekara 30?
 
A yau shirin na tafe da shawarwarin mafita ga wadanda su ka wuce shekaru 30 amma babu kwakkarar madafa.