Yadda Ake Rubutun “Project” A Manyan Makarantu

Najeriya a Yau

Najeriya a Yau
Yadda Ake Rubutun “Project” A Manyan Makarantu
Dec 11, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Send us a text

Rubutun kundin kammala karatu da ake kira da “project” daya ne daga cikin abin da ke dagula lissafin dalibai a makarantun gaba da sakadire. 

Mene ne gaskiyar abin da ake bukata a “project”? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe cikakken bayani kan abin da ake bukata a rubutu.