Dalilin Da Aka Samu Ƙaruwar Masu Taɓin Ƙwaƙwalwa a 2023
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Dalilin Da Aka Samu Ƙaruwar Masu Taɓin Ƙwaƙwalwa a 2023
Dec 22, 2023
Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim

Yayinda ake gargarar kammala shekarar 2023, abubuwa da dama sun faru da al’umma masu ban sha’awa da ban mamaki.

Hukumomi sun ce an samu karin kashi 100 na wadanda aka kai asibiti domin duba lafiyar kwakwalwarsu a shekarar 2023.

Shirin Najeriya A Yau ya duba yadda mutane suka tsallake wasu damuwa da kuma abinda masana suke ganin shine ummul haba’isin shigar jama’a cikin dimuwa da rikicewar kwakwalwa.